December 7, 2023 wrapanigeria

Hausa Plateau State of Nigeria Gazette

ƘUDURIN DOKA DA ZA TA YI TANADI DON KAFA HUKUMAR KULA DA JINSI DA SAMAR DA DAMA BAIƊAYA DA KUMA KAWAR DA DUK WANI NAU’I NA NUNA WARIYA DA ABUBUWAN DA SUKA DANGANCI HAKAN.

Kuɗin shekara: A Nijeriya N1000.00, a ƙasar waje 10,500.00 ba kuɗin gidan waya. Wannan kwafi (haɗi da rataye) N1000.00 kowane kwafi. Ya kamata a aika da takardar neman siyan daftarin da sauran wallafe-wallafen gwamnati zuwa ga kamfanin Government Printer, Jos, ya kamata biyan kuɗi ya kasance da Kuɗi ko Cakin Gidan Waya da za a biya kamfanin Government Printer, Jos, ba a amsar Kan-Sarki

Subscribe to our
Newsletter

Contact

The organisation seeks to advance and protect the rights of women as provided by national laws and policies, regional and international treaties

No 34 Ekikunam Street Beside NUJ Secretariat, Utako-Abuja, Nigeria

About Us

Media

Get Involved

CALL: +234-818-869-9961

Contact